M. Sh 10:6 HAU

6 (Isra'ilawa suka kama tafiya daga rijiyoyin Bene-ya'akan suka zo Mosera. Nan ne Haruna ya rasu, aka binne shi. Sai ɗansa Ele'azara, ya gāje shi a matsayinsa na firist.

Karanta cikakken babi M. Sh 10

gani M. Sh 10:6 a cikin mahallin