M. Sh 11:10 HAU

10 Gama ƙasar da za ku shiga garin ku mallake ta, ba kamar ƙasar Masar take ba inda kuka fito, inda kukan shuka iri sa'an nan ku yi ta zuwa kuna banruwa kamar lambu.

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:10 a cikin mahallin