14 zai shayar da ƙasarku da ruwa a kan kari, da ruwan bazara da na kaka. Za ku tattara sabon hatsinku da sabon ruwan inabinku, da manku.
Karanta cikakken babi M. Sh 11
gani M. Sh 11:14 a cikin mahallin