M. Sh 11:22 HAU

22 “Idan dai za ku lura, ku kiyaye dukan umarnan nan waɗanda nake umartarku ku kiyaye, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya a dukan hanyoyinsa, ku manne masa,

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:22 a cikin mahallin