M. Sh 11:8 HAU

8 “Don haka fa, sai ku kiyaye dukan umarnan da na umarce ku da su yau domin ku sami ƙarfin da za ku haye, ku shiga, ku ci ƙasar da za ku mallaka,

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:8 a cikin mahallin