M. Sh 12:15 HAU

15 “Amma kwā iya yanka nama ku ci a garuruwanku duk lokacin da ranku yake so, bisa ga albarkar da Ubangiji yake sa muku. Mai tsarki da marar sarki za su ci abin da aka yanka kamar barewa da mariri.

Karanta cikakken babi M. Sh 12

gani M. Sh 12:15 a cikin mahallin