M. Sh 12:6 HAU

6 A can ne za ku tafi, a can ne kuma za ku kai hadayunku na ƙonawa, da sadakokinku, da zakarku, da hadayunku na ɗagawa, da hadayunku na wa'adi, da hadayunku na yardar rai, da 'ya'yan farin garkenku na shanu, da na tumaki, da na awaki.

Karanta cikakken babi M. Sh 12

gani M. Sh 12:6 a cikin mahallin