M. Sh 13:12-13 HAU

12-13 “Idan kuka ji akwai 'yan ashararu a wani gari wanda Ubangiji Allahnku ya ba ku ku zauna a ciki, sun fito daga cikinku, suka rikitar da mazaunan garin suna cewa, ‘Ku zo mu bauta wa gumaka,’ waɗanda ba ku san su ba,

Karanta cikakken babi M. Sh 13

gani M. Sh 13:12-13 a cikin mahallin