16 Ku tattara dukan ganimar garin a dandali, ku ƙone garin da dukan ganimar, hadaya ta ƙonawa ce ga Ubangiji Allahnku. Garin zai zama kufai har abada, ba za a ƙara gina shi ba.
Karanta cikakken babi M. Sh 13
gani M. Sh 13:16 a cikin mahallin