M. Sh 14:8 HAU

8 Ba kuma za ku ci alade ba, ko da yake yana da rababben kofato, amma ba ya tuƙa. Haram ne shi a gare ku. Kada ku ci naman irin waɗannan dabbobi, ko ku taɓa mushensu.

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:8 a cikin mahallin