M. Sh 15:11 HAU

11 Gama ba za a rasa matalauta a ƙasar ba, saboda haka nake umartarku, cewa ku zama da hannu sake ga 'yan'uwanku, da mabukaci, da matalauci.”

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:11 a cikin mahallin