M. Sh 15:14 HAU

14 Sai ku ba shi hannu sake daga cikin tumakinku, da awakinku, da masussukar hatsinku, da wurin matsewar inabinku. Ku ba shi kamar yadda Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka.

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:14 a cikin mahallin