M. Sh 15:7 HAU

7 “Idan akwai wani danginku matalauci, a wani gari na cikin garuruwan ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, to, kada ku taurara zuciyarku, ku ƙi sakin hannu ga danginku matalauci.

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:7 a cikin mahallin