M. Sh 16:20 HAU

20 Adalci ne kaɗai za ku sa gaba domin ku rayu, ku mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:20 a cikin mahallin