M. Sh 16:8 HAU

8 Kwana shida za ku yi kuna cin abinci marar yisti, amma a rana ta bakwai sai ku yi muhimmin taro saboda Ubangiji Allahnku. Kada ku yi aiki a wannan rana.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:8 a cikin mahallin