18 Sa'ad da ya hau gadon sarautar, sai ya sa a rubuta masa dokoki daga cikin littafin dokoki wanda yake wurin Lawiyawan da suke firistoci.
Karanta cikakken babi M. Sh 17
gani M. Sh 17:18 a cikin mahallin