12 Ubangiji yana ƙyamar mai yin waɗannan abubuwa. Saboda waɗannan ayyuka masu banƙyama shi ya sa Ubangiji Allahnku yake korar waɗannan al'ummai a gabanku.
Karanta cikakken babi M. Sh 18
gani M. Sh 18:12 a cikin mahallin