M. Sh 18:18 HAU

18 Zan tayar musu da wani annabi kamarka daga cikin 'yan'uwansu. Zan sa magana a bakinsa, zai faɗa musu duk abin da na umarce shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 18

gani M. Sh 18:18 a cikin mahallin