M. Sh 18:9 HAU

9 “Sa'ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, to, kada ku shiga kwaikwayon ayyuka na banƙyama na waɗannan al'ummai.

Karanta cikakken babi M. Sh 18

gani M. Sh 18:9 a cikin mahallin