M. Sh 19:15 HAU

15 “Shaidar mutum ɗaya ba za ta isa a tabbatar, cewa mutum ya yi laifi ba, sai a ji shaidar mutum biyu ko uku, kafin a tabbatar da laifin mutum.

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:15 a cikin mahallin