M. Sh 19:4 HAU

4 Wannan shi ne tanadi domin wanda ya yi kisankai, wato wanda zai gudu zuwa can don ya tsira. Idan ya kashe abokinsa ba da niyya ba, ba kuma ƙiyayya a tsakaninsu a dā,

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:4 a cikin mahallin