M. Sh 2:12 HAU

12 Haka nan kuma a dā Horiyawa ne suke zaune a ƙasar Seyir, amma mutanen zuriyar Isuwa suka zo, suka kore su, suka karkashe su, suka zauna a wurin, daidai kamar yadda Isra'ilawa suka yi da ƙasar mallakarsu, wadda Ubangiji ya ba su.)

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:12 a cikin mahallin