M. Sh 2:30 HAU

30 “Amma Sihon, Sarkin Heshbon, ya ƙi yarda mu wuce, gama Ubangiji Allahnku ya riga ya taurare hankalinsa da zuciyarsa don ya bashe shi a hannunku, kamar yadda yake a yau.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:30 a cikin mahallin