M. Sh 2:36 HAU

36 Daga Arower wadda take gefen kwarin kogin Arnon, zuwa Gileyad har ma da garin da yake cikin kwarin, Ubangiji Allahnmu ya ba da dukan kome a gare mu. Ba birnin da ya gagare mu.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:36 a cikin mahallin