M. Sh 2:5 HAU

5 kada ku tsokane su, gama ko wurin sa ƙafa a ƙasarsu ba zan ba ku ba, gama na riga na ba Isuwa ƙasar tuddai ta Seyir.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:5 a cikin mahallin