M. Sh 20:11 HAU

11 In ya yarda da salamar, har ya buɗe muku ƙofofinsa, sai dukan mutanen da suke cikinsa su yi muku aikin gandu, su bauta muku.

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:11 a cikin mahallin