M. Sh 20:17 HAU

17 Za ku hallaka su ƙaƙaf, wato su Hittiyawa, da Amoriyawa, da Kan'aniyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa kamar yadda Ubangiji Allahnku ya umarce ku,

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:17 a cikin mahallin