M. Sh 20:20 HAU

20 Sai dai itatuwan da kuka sani ba su ba da 'ya'ya, su ne za ku sassare, ku yi kagara da su saboda garin da kuke yaƙi da shi har ku ci garin.”

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:20 a cikin mahallin