M. Sh 20:5 HAU

5 “Sa'an nan shugabanni za su yi magana da jama'a, su ce, ‘Ko akwai wani mutum a nan wanda ya gina gidan da bai buɗe shi ba tukuna? Sai ya koma gidansa, kada ya mutu a yaƙi, wani dabam ya yi bikin buɗewar.

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:5 a cikin mahallin