M. Sh 21:13 HAU

13 ta tuɓe tufafin bauta. Sa'an nan sai ta zauna a gida tana makokin mahaifinta da mahaifiyarta har wata ɗaya cif. Bayan haka ka iya shiga wurinta, ka zama mijinta, ita kuma ta zama matarka.

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:13 a cikin mahallin