M. Sh 21:17 HAU

17 Amma sai ya yarda ya ba ɗan farin, wato ɗan borar, za a ba shi riɓi biyu na dukan abin da yake da shi gama shi ne mafarin ƙarfinsa, yana da hakkin ɗan fari.”

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:17 a cikin mahallin