M. Sh 21:21 HAU

21 Sa'an nan, sai mutanen garin su jajjefe shi da duwatsu har ya mutu. Ta haka za ku kawar da mugunta daga cikinku. Dukan Isra'ilawa za su ji, su ji tsoro.”

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:21 a cikin mahallin