M. Sh 21:5 HAU

5 Sa'an nan sai firistoci, 'ya'yan Lawiyawa, su fito gaba, gama su ne Ubangiji Allahnku ya zaɓa don su yi masa aiki, su sa albarka da sunansa, su ne kuma masu daidaita kowace gardama da cin mutunci.

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:5 a cikin mahallin