M. Sh 22:26 HAU

26 Amma ita yarinyar ba za a yi mata kome ba, domin ba ta yi laifin da ya isa mutuwa ba, gama wannan shari'a daidai take da ta mutumin da ya faɗa wa maƙwabcinsa ya kashe shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 22

gani M. Sh 22:26 a cikin mahallin