M. Sh 22:6 HAU

6 “Idan kuna tafiya a hanya, kun ga sheƙar tsuntsu a itace, ko a ƙasa, da 'ya'yanta, ko da ƙwayaye a ciki, uwar kuma tana kwance bisa 'ya'yan ko ƙwayayen, kada ku kama uwar duk da 'ya'yan.

Karanta cikakken babi M. Sh 22

gani M. Sh 22:6 a cikin mahallin