M. Sh 23:14 HAU

14 Gama Ubangiji Allahnku yakan yi yawo cikin sansaninku don ya cece ku, ya ba da magabtanku cikin hannunku. Saboda haka dole ku tsabtace sansaninku don kada Ubangiji ya iske wata ƙazanta a cikinku, ya rabu da ku.”

Karanta cikakken babi M. Sh 23

gani M. Sh 23:14 a cikin mahallin