M. Sh 23:18 HAU

18 Kada ku kawo kuɗin da aka samu ta wurin karuwanci, ko kuɗin da aka samu ta wurin yin luɗu a Haikalin Ubangiji don biyan wa'adin da kuka riga kuka yi, gama wannan abin ƙyama ne ga Ubangiji Allahnku.

Karanta cikakken babi M. Sh 23

gani M. Sh 23:18 a cikin mahallin