M. Sh 23:4 HAU

4 domin ba su zo sun tarye ku, su kawo muku abinci da ruwa ba sa'ad da kuke a hanyarku, lokacin da kuka fito daga Masar. Ga shi kuma, sun yi ijara da Bal'amu ɗan Beyor daga Fetor ta Mesofatamiya ya zo ya la'anta ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 23

gani M. Sh 23:4 a cikin mahallin