M. Sh 24:1 HAU

1 “Idan mutum ya sami wata mata ya aura, amma idan ba ta gamshe shi ba saboda ya iske wani abu marar kyau game da ita, har ya ba ta takardar saki a hannunta, ya sallame ta daga gidansa,

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:1 a cikin mahallin