M. Sh 25:2 HAU

2 idan mai laifin ya cancanci bulala, sai alƙali ya sa shi ya kwanta ƙasa, a bulale shi a gabansa daidai yawan bulalar da ta dace da irin laifin da ya yi.

Karanta cikakken babi M. Sh 25

gani M. Sh 25:2 a cikin mahallin