M. Sh 26:11 HAU

11 Ku yi murna kuma, ku da Lawiyawa, da baƙin da suke zaune tare da ku, saboda dukan alherin da Ubangiji Allah ya yi muku, ku da gidanku.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:11 a cikin mahallin