M. Sh 27:12 HAU

12 “Sa'ad da kuka haye Urdun, sai waɗannan kabilai su tsaya a bisa Dutsen Gerizim su sa wa jama'a albarka, wato kabilar Saminu, da ta Lawi, da ta Yahuza, da ta Issaka, da ta Yusufu, da ta Biliyaminu.

Karanta cikakken babi M. Sh 27

gani M. Sh 27:12 a cikin mahallin