M. Sh 27:15 HAU

15 “ ‘La'ananne ne mutumin da ya sassaƙa, ko ya ƙera gumaka, abar ƙyama ce ga Ubangiji, aikin hannun mai sana'a, ya kafa ta a ɓoye.’“Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

Karanta cikakken babi M. Sh 27

gani M. Sh 27:15 a cikin mahallin