6 Sai ku gina wa Ubangiji Allahnku bagade da duwatsun da ba a sassaƙa ba. A bisa wannan bagade za ku miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji Allahnku.
Karanta cikakken babi M. Sh 27
gani M. Sh 27:6 a cikin mahallin