M. Sh 28:11 HAU

11 Ubangiji zai arzuta ku ƙwarai da 'ya'ya, da 'ya'yan dabbobi, da amfanin gona, a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:11 a cikin mahallin