M. Sh 28:15 HAU

15 “Amma idan ba za ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku ba, ko kuwa ba ku lura kuka aikata umarnansa da dokokinsa waɗanda nake umartar da su yau ba, to, dukan waɗannan la'ana za su auko muku, su same ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:15 a cikin mahallin