M. Sh 28:22 HAU

22 Ubangiji zai buge ku da ciwon fuka, da zazzaɓi, da ciwon kumburi, da zafi mai tsanani, da fari, da burtuntuna, da fumfuna. Waɗannan za su yi ta damunku har ku lalace.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:22 a cikin mahallin