M. Sh 28:30 HAU

30 “Za ku yi tashin yarinya, wani ne zai kwana da ita. Za ku gina gida, wani ne zai zauna a ciki. Za ku dasa inabinku, wani ne zai girbe amfanin.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:30 a cikin mahallin