M. Sh 28:32 HAU

32 A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:32 a cikin mahallin