M. Sh 28:39 HAU

39 Za ku dasa gonakin inabi, ku nome su, amma ba za ku sha ruwan inabin, ko ku tsinke 'ya'yan inabin ba, gama tsutsa za ta cinye shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:39 a cikin mahallin